Posts

TARIHIN MUMTAZ MAHAL

Image
  ‎*WACE CE MUMTAZ MAHAL?* ‎ ‎Kafin ta zamo shahararriyar sarauniyar daular Mughal, sunan Mumtaz Mahal Arjumand Banu Begum. An haife ta a garin Agra, kuma iyayenta sun kasance mutanen Farisa masu daraja da ƙima. Ƴa ce ga Abu'l-Hasan Asaf Khan, wani shahararren mutumin kirki ɗan Farisa wanda yake da matuƙar tasiri a daular Mughal. Shahararta ta fara a lokacin da aka yi mata baiko da Shah Jahan a 1607. A lokacin tana da shakaru 14 kacal a duniya, in da shi kuma yake da shekaru 15. An ɗora musu aure bayan shekaru biyar da baikonsu a shekarar 1612 a birnin Agra mai ɗinbin tarihi. ‎ ‎Ƙayatuwar da Shah Jahan ya yi da kyawu da halayenta ne ya sanya ya ba ta matsayin Mumtaz Mahal, ma'ana 'maɗaukakiyar fadar'. Ana matuƙar son ta saboda kyawunta, da basirarta, da kuma alherinta. ‎ ‎Motamid Khan, mai bayar da tarihin masarautar a hukumance, ya bayyana alaƙar da ke tsakanin Shah Jahan da sauran matansa a matsayin irin ta yau da kullum kawai, amma wadda ke tsakaninsa da Mu...

HISTORY OF MUMTAZ MAHAL

Image
MUMTAZ MAHAL  ‎Before she became the renowned Empress of the Mughal Empire, Mumtaz Mahal was known as Arjumand Banu Begum. She was born in Agra into a distinguished family of Persian nobility. She was the daughter of Abu'l-Hasan Asaf Khan, a prominent Persian noble with significant influence in the Mughal Empire, Her remarkable journey began when she became engaged to Shah Jahan in 1607 at the tender age of 14, while he was just a year older at 15. Their union was beautifully solemnized five years later, in 1612, in the historic city of Agra. ‎ ‎Shah Jahan, deeply enchanted by her beauty and character, bestowed upon her the title Mumtaz Mahal, meaning 'the exalted one of the palace'. She was truly cherished for her beauty, intelligence, and grace. ‎ ‎Motamid Khan, the official court chronicler, described Shah Jahan's relationship with his other wives as merely formal, while his bond with Mumtaz Mahal was filled with profound intimacy, affection, and favor that s...

TARIHIN TAJ MAHAL

Image
 TAJ MAHAL Soyyayar Da Ta Gina Taj Mahal Taj Mahal! Wani ginin kabari mai matuƙar ɗaukar ido da ban-mamaki da aka gina shi da farin dutse mai sheƙi da santsi a garin Agra na ƙasar Indiya, wanda ya kasance ɗaya daga cikin sababbin abubuwan al'ajabi 7 na duniya.  Sarki Shah Jahan ne ya soma ginin wajen tarihin mai ƙayatarwa a shekarar 1631 domin tunawa da matarsa da yake matuƙar so mai suna Mumtaz Mahal wadda ta mutu a ranar 17 ga watan Yunin waccan shekarar a lokacin da take naƙudar haihuwar ƴarsu ta 14, wato Gimbiya Gauhara Begum. An fara ginin Taj Mahal a 1632, sannan aka kammala ginin baƙi ɗaya a shekarar 1648. Bayan shekaru biyar kuma aka kammala gine-ginen harabar da lambun.  A lokacin da Mumtaz Mahal ta rasu, an fara binne ta a wani kabari na wucin-gadi, sannan daga baya aka mayar da ita Taj Mahal bayan an kammala ginin. Bayan shi ma Shah Jahan ya rasu an binne shi a cikin ginin, gefen kabarinta.  Matuƙar kyawun wajen wanda ke ɓangaren kudu na garin Agra, inda w...

HISTORY OF TAJ MAHAL

Image
  The Taj Mahal! A stunning white marble mausoleum in Agra, India, and one of the New 7 wonders of the world  ‎ ‎The Taj Mahal, a breathtaking monument, was commissioned by Shah Jahan in 1631 in loving memory of his cherished wife, Mumtaz Mahal, who tragically passed away on June 17th of that year while giving birth to their 14th child, Gauhara Begum. The construction began in 1632, and by 1648, the mausoleum itself was completed, with the surrounding buildings and garden finished five years later. ‎ ‎After the death of Mumtaz Mahal, she was initially buried in a temporary grave, but her remains were later moved to the Taj Mahal when the mausoleum was completed. Shah Jahan himself was also later buried there, next to her. ‎‎Shar jahan was captivated by the beauty of the land on Agra's southern side, where a mansion belonging to Raja Jai Singh I stood. Shah Jahan chose this location for Mumtaz's tomb, and Jai Singh graciously agreed to give it to him in exchange for a magnifice...